iqna

IQNA

kashe Qasem Sulaimani
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa, fitar da sojojin Amurka daga yankin gabas ta tsakiya, babban martani ne kan kisan janar Qasem Sulaimani.
Lambar Labari: 3485463    Ranar Watsawa : 2020/12/16